(1) Masallacin Idi na Chikaji 8:00am Sheikh Muhammad Sani Gumi.
(2) Masallacin Idi Basawa 8:00am Sheikh Muhammad Waziri.
(3) Masallacin Idi na Hanwa Zariya Hotal 8:30am Sheikh Abdumumini Muhammadu Tukur.
(4) Masallaci Idi na Kwangila 8:30am Sheikh Muhammad Nasir Abdullahi Nashuka.
(5) Masallacin Idi na Army Children 8:30am Sheikh Yahaya Abdullahi.
(6) Masallacin Idi na Hayin Ojo 8;30am Sheikh Muhammad Khamis Rabi'u.
(7) Masallacin Idi na Hanwa primary 8:30 Sheikh Dr Abdulqadur Lamido.
(8) Masallacin Idi na Samaru Sa'idu primary School 9:00
Barr. Imam Shamweelu Muhammad Nasir.
(9) Masallacin Idi na Palladan 9:00 Sheikh Nuhu Yunusa.
(10) Masallacin Idi na Bomo 9:00 Sheikh Muhammadu Tukur Dahiru.
(11) Masallacin Idi na ABU Zaria main campus 9:00 Sheikh Salihu Abubakar.
(12) Masallacin Idi na Kwakwaran Manu 8:30 Sheikh Suleiman Abdullahi.
(13) Masallacin Idi na ABUTH Shika 9:00 Sheikh Ibrahim Dogara.
Allah ya amsa mana Ibadun mu, yasa muyi Sallah Lafiya. Ameen.
Sanarwa daga:
Mas'ud Bala Chikaji
Shugaban JIBWIS SOCIAL MEDIA SABON GARI.
🖊️ 🖊️ 🖊️ 🖊️ 🖊️
Umar Ahmad Abu Mus'ab
Jami'in Hulda da Jama'a.
JIBWIS SOCIAL MEDIA SABON GARI.