Za a cika Azumi 30

17th April, 2023, 4:59 PM

Za a cika Azumi 30 
A ranar Asabar mai zuwa ake sa ran yin Idin Sallah karama ta bana a Saudiyya da ma galibin kasashen Larabawa.

Ma'aikatar kula da lamuran addini ta kasar, tare da hadin gwiwa da hukumar amfani da fasahar zamani don hango wata, sun sanar da cewa zai yi wuya a iya ganin jinjirin watan Shawwal, don haka akwai yiyuwar a cika Azumi talatin a wannan shekarar.

✍️✍️✍️✍️✍️✍️
Auwal Miya
JIBWIS NIGERIA 🇳🇬🇳🇬

WhatsApp Google Map

Safety and Abuse Reporting

Thanks for being awesome!

We appreciate you contacting us. Our support will get back in touch with you soon!

Have a great day!

Are you sure you want to report abuse against this website?

Please note that your query will be processed only if we find it relevant. Rest all requests will be ignored. If you need help with the website, please login to your dashboard and connect to support