*Alhamdullilah! Alhamdullilah!! Alhamdullilah!!!*

17th April, 2023, 1:15 PM

A Yau 25/RAMADAN/1444
  16/04/2023

Kungiyar Sister in Peace Foundation (SIPF) tayi rabon kayan marayu Wanda marayu da dama suka samu amfana karkashin jagorancin Malama Zainab Wanda Mayan baqi suka samu hallata kamar shugaban JIBWIS na karamar hukumar sabon GARI Shugaba Abdulhamid, inda
Shugaba Abdulhamid ya Kara Jan hankalin al'umma game da mahimmacin taimakawa marayu,kula da tarbiyar su da lafiyar su tare da ilmantar da su.
Ya Kuma Kara bayani game da manufar wannan kungiyar ta Sisters in Peace Foundation.


✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
Umar Usman
Jibwis Social Media sabon gari Zaria kaduna State.

WhatsApp Google Map

Safety and Abuse Reporting

Thanks for being awesome!

We appreciate you contacting us. Our support will get back in touch with you soon!

Have a great day!

Are you sure you want to report abuse against this website?

Please note that your query will be processed only if we find it relevant. Rest all requests will be ignored. If you need help with the website, please login to your dashboard and connect to support