*RABON KAYAN ABINCI DA KAYAN SAWA GA MARAYU WANDA YAN UWA MATA NISA'US SUNNAH DAKE QAR QASHIN KUNGIYAR JAMA'TUL IZALATIL BID WA IKAMATUS SUNNAH TA QARAMAR HUKUMAR SABON GARI ZARIYA DAKE JAAR KADUNA.*
Shugabar matan nisa'u Sunnah ta sabon gari malama Taharatu Jaafar boma ta jagoraci rabawa marayun yankin sabon gari da bomo kayan abinci da kayan sawa inda shugabar kungiyar tarabawa marayu 100 daga sabon gari ababban Masallacin Juma'a na Yan Ayaba dake sabon gari.
Haka marayu 200 daga yankin bomo a babban masallacin Juma'a na qofar fadar sarkin bomo inda adadin marayaun da suka Sami tallafin suka Kai kimanin 300 abana.
Malama Adama Lawal Tafida (ummul fadhli) ta gabatar da wa azi ga iyayen marayun dan nunamasu matsayin maraya a misulinci
Anbawa marayun kayan ne agaban idon sarkin boma.Alh Muktar salihu
Allah ya karbamana ibadarmu
Mas'ud Bala Chikaji Chairman jibwis social media sabon gari zariya kaduna steta
25/Ramada/1444 16/04/2023